News

An bude portal na National Medical Team na Hajj 2024

An bude portal na National Medical Team na Hajj 2024.

Ga yadda za’a cika.

1. Link din yana comment section
2. Za ka creating profile (email da password)
3. Za ka downloading guarantor’s form da declaration form (duka za ka cike ka yi scanning sai ka uploading)
4. Guarantor’s form
-Za ka samu wani babban mutum ne da ya kai GL 12 a civil service ko kuma mai sarautar gargajiya ko alƙali wanda dole ya sanka a ƙalla tsawon shekara biyar
– Dole ya zama yana da international passport
– Declaration form kai za ka cike abinka ka saka hannu da date.
5. Kana buƙatar international passport
6. Hotonka da aka dauka against white background (kar ya wuce 100kb).
7. Waɗanda za su iya cikewa:
-Doctors
-Nurses
-Pharmacists
– Environmental Health Officers
7. Akwai shekaru da aka ware ma kowanne cadre
– Doctors and Pharmacists: 28 – 60years
– Nurses and EHOs: 22 – 60 years
8. Waɗanda suka yi aikin NMT a shekara uku baya (2019, 2022 da 2023).
9. Takardun da ka ke buƙata
– Valid Practising license
– Professional certificate
– NYSC certificate (where applicable)
10. Za a rufe portal din ranar 26/02/2024.

12. AIKIN WANNAN SHEKARAN VOLUNTEER SERVICE NE. BA ZA A BIYA KOWA BA. AMMA DAI ZA KA YI AIKIN HAJJI A KYAUTA. TRANSPORTATION, ACCOMMODATION DA ABINCINKA DUK NAHCON TA ƊAUKE MAKA.

13. A CIKE, A KAMA ƘAFA, A KUMA YI ADDU’A.

Mai neman ƙarin bayani ya min message a inbox.

BA NI DA HANYAR DA ZAN IYA SAMA WA WANI WANNAN AIKI.

https://newsite.nigeriahajjcom.gov.ng/

Allah Ya ba wa mai rabo sa’a. Aamin.

Ad

Related Articles

One Comment

  1. Thanks for sharing. I read many of your blog posts, cool, your blog is very good.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button