×

N-Power : Sabon Albishir Ga Ma’aikatan NPower

N-Power : Sabon Albishir Ga Ma’aikatan NPower

N-Power : Sabon Albishir Ga Ma’aikatan NPower

 

A satin da ya gabata Mrs. Aishat Alubankudi tayi posting akan kudin da aka biya na CCT&RRR. kasancewar itace Program manager ta Vulnerable group under Humanitarian affairs and poverty allocations.

 

Beneficiaries daga bangaren Npower sunyimata comments akan cewar Miye makomar Hakkokin Npower.

 

Sai ta maida Amsar cewar sunyi meeting a satin da ya gabata Wanda a lokacin wañnan meeting an tattauna tsakanin ministan kudi da ma’aikatar Npower Akan cewar INSHA ALLAH za’a biya kowa hakkin sa, inda ake hasashen sati biyu zuwa ukku Akwai yiyuwar za’a biya kowa.

 

Wañnan maganar da tayi mun gasganta ta ma’ana mun yarda, kuma muna goyon bayan maganar.

 

Sai dai babu tabbacin faruwar hakan dubada irin yanda mukasha gwagwarmaya, abaya Amman duk da hakan muna addu’a akan Allah ya tabbatar da faruwar hakan.

 

Kuma ina kira ga beneficiaries akan muci gaba da addu’a domin tabbatar hakan

Post Comment