×

Hukumar Sojin Kasa Nigerian Army Ta Bude Shafinta Domin Daukar Sabin Ma’aikata 2024/2025 (Masu Kwalin Sakandare)

Hukumar Sojin Kasa Nigerian Army Ta Bude Shafinta Domin Daukar Sabin Ma’aikata 2024/2025 (Masu Kwalin Sakandare)

Hukumar Sojin Kasa Nigerian Army Ta Bude Shafinta Domin Daukar Sabin Ma’aikata 2024/2025 (Masu Kwalin Sakandare)

Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com

PUBLIC ANNOUNCEMENT FOR

NIGERIAN ARMY 88 REGULAR RECRUIT INTAKE

Hukumar sojin kasa, wato Nigerian Land Army  ta bude portal dinta domin daukar sabin ma’aikata.

 

ABUBUWAN DA AKE BUKATA

  • Dole mai neman aikin ya kasance dan Najeriar ( Nigerian).
  • Dole mai neman aikin ya kasance ya kai shekara 18, kar kuma ya haura 22.
  • Dole mai neman aikin ya kasance ya shi da aure (Single).
  • Dole mai neman aikin ya kasance yana da 4 credits a kwalinsa na sekandary ba wai dole sai da English ko Mathematics ba.
  • Dole mai neman aikin ya kasance lafiyar lau, ba shi da wata tawaya; idonsa, kunnansa, hannunsa da kuma kafarsa su zama kalau.
  • Dole mai neman aikin ya kasance yana da Local government Indigene.
  • Sannan wanda zai ceke bangaran Trande Men/Wuman ya kasance yana da certificate na sana’arsa.

 

YADDA ZA KU YI APPLY

Mai sha’awar cike wannan aiki na hukumar sajin ƙasa ya shiga rubutun da ke kasa domin Apply

Apply Now

 

RANAR RUREWA

Hukumar ta Nigerian Army ta buɗe portal ɗinta ranar 30 ga watan September 2024, za ta rufe portal ɗin ranar 8 ga watan October 2024.

Apply Now

Allah Ya bada sa’a.

Post Comment