Ga Wata Sabuwar Dama Ga Masu Sha’awar Aiki A First Bank
Ga Wata Sabuwar Dama Ga Masu Sha’awar Aiki A First Bank
Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com
TAKAITACCEN BAYANI GAME DA BANKIN FIRST BANK
Kamar yadda kuka sani First Bank babban banki ne da aka kafa shi shekaru aru-aru, wannan banki a yanzu haka yana da rassa sama da 750 da suke taimakawa al’umma wajen ajiye kudade da kuma chanjar su.
Bankin na First bank zai dauki ma’aikata ɓangaren manajan dangantaka tsakanin banki da abokan cinikayya (Relationship Manager)
Job Type: Full Time
Qualification: BA/BSc/HND
Location: Kano, Abuja, Katsina
Job Field: Banking
YADDA ZA KU NEMI AIKIN
Mai sha’awar wannan aiki na Relationship Manager a wannan banki na First Bank ya shiga rubutun da ke nan ƙasa ya yi Apply
Apply Now
Allah Ya yi jagora.
Post Comment