Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kamfanin POS Na Moniepoint -Inventory Support Officer Kano
Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kamfanin POS Na Moniepoint -Inventory Support Officer Kano
Kamfanin Point Of Sales ( POS ) na Moniepoint suna nanar da al’umma musamman masu sha’awar aiki da su cewa za su ɗauki ma’aikata
Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com
MONIEPOINT
Moniepoint wani kamfani ne na fasahar hada-hadar kuɗi da ke ƙididdige ainihin tattalin arzikin Afirka ta hanyar gina yanayin kuɗi don kasuwanci. Kamfanin yana ɗaukar ma’aikata a ɓangarori daban-daban na kamfanin
Dan kowace jiha zai iya neman aikin sai dai wurin gudanar da aikin ya kasance cikin jihar Kano
Job Title: Inventory Support Officer
Company: Moniepoint Inc
Location: Kano
YADDA ZA KU YI APPLY NA AIKI A KAMFANIN MONIEPOINT
Mai sha’awar cike wannan aiki a wannan kamfani na Moniepoint ya shiga rubutun da ke nan ƙasa domin ya yi apply
Apply Now
Allah Ya taimaka.
Post Comment