An Cigaba Biyan Tallafin RRR Da Conditional Cash Transfer CCT
An Cigaba Biyan Tallafin RRR Da Conditional Cash Transfer CCT
Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com
Gwamnatin Tarayya ta ci gaba da biyan tallafin kudi na RRR da Conditional Cash Transfer CCT
MENE NE SHIRIN RRR ?
Shirin bayar da tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har na tsohon watanin shida 6 indai baku manta ba dai anyi rijista shirin ne da wasu code 969 a kwanakin baya
MENE NE SHIRIN CCT
Shirin Conditional Cash Transfer tsari ne ga magidanta tsohuwar gwamnatin data gabata ta kirkiri domin bayar da tallafin N10,000 karshen wata har tsawon shekara guda wasu an basu sau daya wasu kuma sau biyu wasu bama a basu ba.
A yanzu haka gwamnatin Tarayya ta cigaba da biyan wadannan kudade, sai dai a wannan karon tana tura 25k ne sabanin na can baya.
Allah Ya sa waɗanda ba su samu ba, su samu a wannan karon.
Post Comment