Ga Wata Sabuwar Dama Ga Manoma Da Masu Kiwon Dabbobi
Ga Wata Sabuwar Dama Ga Manoma Da Masu Kiwon Dabbobi
Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com
GIDAUNIYAR VET KONECT
Gidauniyar Vet Konect: Gidauniya ce da ke jagorantar fasahar inganta lafiyar dabbobi da kariyar zamantakewa a duk faɗin Afirka.
Hukumar tana haɗa manoman dabbobi kai tsaye zuwa ƙwararrun kiwon lafiyar dabbobi, sannan suna yin duk ma yiwuwa wajen wayar da kai da taimakon makiyaya da manoma.
GIDAUNIYAR VET KONECT A NIGERIA
Gidauniyar Vet Konect a yanzu haka ta bude shafin na Google form domin daukar bayanan manoman dabbobi a fadin Najeriya da nufin inganta kiwon lafiyar dabbobi a fadin kasar.
A yi kokari a cike domin hukuma ce ta NGO za a samu alkhairi in sha Allahu. Ku shiga nan ƙasa ku yi apply
Apply Now
Ku sa sunan HASSAN IBRAHIM (As name of Enumerator)
Allah Ya taimaka
Post Comment