Sabon Shirin Bada Tallafin Kudi ₦50,000 Daga Gwamnatin Tarayya
Sabon Shirin Bada Tallafin Kudi ₦50,000 Daga Gwamnatin Tarayya
Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com
Gwamnatin taraiyya ta kaddamar da sabon shirin bada tallafin N50,000 ga kananun yan kasuwa domin bunkasa kasuwancinsu.
Shirin Conditional Grant Scheme wato CGS An ƙirƙiri wannan tsarin ne da nufin ba da tallafi ga ‘yan kasuwa na Nano don tallafin ƙarfin aiki da kuma tabbatar da cewa za su iya siyan kayan aiki.
Wannan wani shiri ne na gwamnati da aka tsara don ƙananan masana’antu, yana ba da taimakon kuɗi a ƙarƙashin takamaiman yanayi don tallafawa ci gaban su.
Wannan shirin zai bada tallafi ga kananun yan kasuwa wato Wadannan sana’o’in nano suna samun tallafin kudi ₦50,000 bisa sharadin daukar mutum daya aiki domin karfafa samar da ayyukan yi.
YADDA ZA KU YI APPLY
Mai sha’awar cike wannan tallafi na N50,000 ga kananun yan kasuwa domin bunkasa kasuwancinsu ya shiga rubutun da ke nan ƙasa ya yi apply ( suna bukatar CAC idan ba ka ka sa Smaiden Number )
Apply Now
Allah Ya taimaka
Post Comment