×

Idan Ka Nemi Aikin Rijistar Katin Haihuwa Na NPC Sencus Sunanka Ya Fito Ka San Da Wannan

Idan Ka Nemi Aikin Rijistar Katin Haihuwa Na NPC Sencus Sunanka Ya Fito Ka San Da Wannan

Idan Ka Nemi Aikin Rijistar Katin Haihuwa Na NPC Sencus kuma Sunanka Ya Fito, to Ka San Da Wannan muhimmin bayanin da muka zo ma da shi

 

Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com

 

TAKAITACCAN BAYANI GAME DA HUKUMAR KIDAYA ( NPC )

 

National Population Commission ( NPC ) Wata babbar hukumar ce ta neman bayanai a tarayyar Najeriya. Hukumar ita take da alhakin tattarawa, da nazari da kuma buga bayanai game da al’ummar Najeriya; yawansu da kuma kula da tattalin arzikin kasar.

 

A kwanakin baya hukumar ta fitar da sunayen wadanda suka yi nasarar samun aikin, to yanzu kuma ta fara exam ga wadanda suka yi nasara sunan ya fito a wancan list na kwanaki.

 

Ga link guda biyu wadanda za ku yi amfani dasu,

  1.  https://birthregistration-adhoc-recruitment.verxid.site
  2.  https://ecrvs.nationalpopulation.gov.ng/auth/login

Link na farko shine zaka rubata exam

Na biyu shine zaka dinga shiga duk lokacinda zakuyi aiki

 

Allah kasa mudace

Post Comment