Yadda Zaku Nemi Tallafin Kudi Na RRR Kashi Na Biyu – NWAP
Yadda Zaku Nemi Tallafin Kudi Na RRR Kashi Na Biyu – NWAP
Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com
SHIRIN RRR
Shi ne shirin bayar da tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har na tsohon watanin shida 6 wanda idan baku manta ba dai anyi rijista shirin ne da wasu code *969# ko wacce jiha da irin nata code in sannan ita ma mazaba da irin naka haka aka gudanar da shirin tun a gwamnatin baya.
A yanzu kuma wannan gwamnati ta fito da wani sabon program mai kama da wancan program na RRR. Shi wannan sabon mai suna NWAP sabon program ne wanda ake amfani da code kamar dai na RRR sai dai shi wannan shiri na NWAP ana amfani da code ɗaya; wato a kowace jiha kake code ɗin ɗaya ne *347*781#
ABUBUWAN DA AKE BUKATA / ZASU TAMBAYE KA /KI
- FULL NAME
- Phone number
- NIN NUMBER
- STATE
- LOCAL
- GOVERNMENT
- WORD
- COMMUNITY
YADDA ZA KU NEMI WANNAN TALLAFI
Da farko dai za ku danna *347*781# sannan za su bukaci wadancan Requirements ɗin na sama. Allah Ya yi jagora.
Post Comment