Fire Service: Hukumar Kashe Gobara Ta Kasa Ta Fitar Da Shortlist Na Wadanda Suka Yi Nasarar Samun Aikin
Fire Service: Hukumar Kashe Gobara Ta Kasa Ta Fitar Da Shortlist Na Wadanda Suka Yi Nasarar Samun Aikin
Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com
Hukumar CDCFIB wacce ta hada da Civil Defence , Immigration , Correctional da Fire Service ta fitar da sunayen waɗanda suka yi nasarar samun aikin na Fire Service
YADDA ZA KU DUBA SUNANKU
Da farko dai za ku shiga website ɗin su, ga shi a nan https://www.cdcfib.career za su bukaci ku sa application number da lambar waya.
Allah Ya a dace.
Post Comment