Masu Sha’awar Aikin NGO Gidauniyar Save The Children Ta Kawo Ayyuka 7
Masu Sha’awar Aikin NGO Gidauniyar bada agaji ga yara Save The Children Ta Kawo Ayyuka 7 ga masu sha’awar aiki da ita.
Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com
SAVE THE CHILDREN
Save The Children: Gidauniya ce Non-governmental Organization NGO wanda ta maida hankalinta ne ga taimakon rayuwar yara.
Save The Children tana taimakon yara a faɗin duniya domin taimakawa rayuwar yara
Ina Masu sha’awar aikin Non Governmental Organization (NGO) Save the children Suna neman Positions kamar haka:
Monitoring, Evaluation, Accountability, and Learning (MEAL) Manager
- Program Officer – Agriculture
- Administration Coordinator
- Administration Assistant
- Fleet Coordinator
- Community munity Health Mobilization
- Driver
YADDA ZA KU YI APPLY
Mai sha’awar wannan aiki na gidauniyar taimakawa yara na duniya wato Save The Children ya shiga rubutun da ke nan ƙasa ya yi apply
Apply Now
Kuyi sharing zuwa ga yan’uwa domin su amfana
Post Comment