×

Ga Wata Sabuwar Dama Daga Hukumar Bunkasa Fasahar Zamani NiTDA

Ga Wata Sabuwar Dama Daga Hukumar Bunkasa Fasahar Zamani NiTDA

Ga Wata Sabuwar Dama Daga Hukumar Bunkasa Fasahar Zamani NiTDA

Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka VaxLines.Com

Kamar dai yadda kowa ya sani wannan hukuma ta National Information Technology Development Agency (NiTDA) ta saba fito da ire-iren waɗannan shirye-shirye domin taimakon matasa a bangaren kasuwancinsu  da harkokinsu na yau da kullum.

Hukumar bunƙasa fasahar sadarwa wato National Information Technology Development Agency ( NITDA ) sun sake dawo da wani sabon program mai suna ” 2024 Digital Nigeria Innovation Challenge”

2024 Digital Nigeria Innovation Challenge Program ne da hukumar ta NITDA ta sanya a matsayin gasar da za a yi nasarar cin 11 million naira.

 

YADDA ZA KU YI APPLY

Mai sha’awar cike wannan program na Hukumar bunƙasa fasahar sadarwa NiTDA na  ya shiga rubutun da ke nan ƙasa ya yi apply

Apply Now

Allah Ya taimaka

Post Comment