Gidauniyar NGO Ta Kula Da Yara Save The Children Za Ta Dauki Ma’aikata -Administration Assistant
Gidauniyar NGO Ta Kula Da Yara Save The Children Za Ta Dauki Ma’aikata -Administration Assistant
Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com
TAKAITACCEN BAYANI GAME DA HUKUMAR NGO ( Non-governmental Organization )
NGO Hukumar agaji ce mai zaman kanta ta duniya baki ɗaya, da ke taimakawa al’ummar duniya ta fannoni daban-daban. Kungiyar NGO tana ɗaukar ma’aikata a kowace ƙasa sannan kuma tana biyansu albashi mai gwaɓi.
SAVE THE CHILDREN
Save The Children: Gidauniya ce Non-governmental Organization NGO wanda ta maida hankalinta ne ga taimakon rayuwar yara.
Save The Children tana taimakon yara a faɗin duniya domin taimakawa rayuwar yara. A yanzu haka wannan gidauniya ta fara ɗaukar ma’aikata
YADDA ZA KU YI APPLY
Mai sha’awar cike wannan aiki na NGO Non-governmental Organization Gidauniyar kula da Yara ( Save The Children ) ya shiga rubutun da ke nan ƙasa ya yi apply
Apply Now
Allah Ya yi jagora
Post Comment