×

Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kamfanin Samar Da Shinkafa Na Ascentech Services Ltd Kano

Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kamfanin Samar Da Shinkafa Na Ascentech Services Ltd Kano

Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kamfanin Samar Da Shinkafa Na Ascentech Services Ltd Kano

Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com

ASCENTECH SERVICES LTD KANO

Agricultre (Rice Mill) -Ascentech Services Ltd Kamfanin samar da shinkafa ne, babban Ofishinsa yana Legas, Najeriya, sannan kuma yana aiki garin Kano da sauran sassan Nigeria.

A yanzu haka wannan kamfani yana neman ma’aika wanɗanda zasu yi aiki a karkashin su dan haka idan kana bukata to wannan damar taka ce ga masu sha’awar aiki da wannan kamfani. Sai dai a reshensu na Kaduna za a gudanar da aikin

  • Job Title: Lab Technician (Kano)
  • Job Type: Full time
  • Location: Kaduna

Mai sha’awar wannan aiki na kamfanin samar da shinkafa Ascentech Services Ltd ya shiga nan ƙasa ya yi apply

Apply Now

https://ng.indeed.com/m/jobs?q=Ascentech%20Services&l=kaduna&from=searchOnHP%2CiaBackPress&sameL=1&vjk=640d76f75568ec97

Allah Ya yi jagora.

Post Comment