Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kamfanin Dangote
Shahararren Kamfanin nan mallakin shahararren ɗan kasuwan nan Aliyu Dangote wato DANGOTE GROUP zai ɗauki sabbin ma’aikata.
Barkanku da zuwa wannan website namu mai albarbar wato Kabasto. com
TAƘAITACCAN BAYANI GAME DA KAMFANIN DANGOTE
Kamfanin Dangote ( Dangote Group ) masana’anta ce mallakin Aliko Dangote. Kamfanin Dangote babban kamfani ne a yammacin Afirka, sannan kuma ɗaya daga cikin mafi girma a nahiyar Afirka. Kamfanin Dangote yana daukar ma’aikata sama da 30,000, inda ya samar da kuɗaɗen shiga sama da dalar Amurka biliyan 4.1 a shekarar 2017.
Wannan shahararren kamfani na Dangote a yanzu haka sun buɗe shafinsu na ɗaukar ma’aikata ga matasa masu sha’awar aiki da wannan kamfani Dangote Group na Aliyu Dangote.
YADDA ZA KU YI APPLY
Mai sha’awar wannan na Kamfanin Dangote ya shiga link ɗin da ke nan ƙasa ku yi apply👇
Apply Now
Allah Ya yi jagora.
Post Comment