×

Ga Sabon Shirin Da Zaka Samu Tallafin Naira ₦50,000 Daga Federal Government

Ga Sabon Shirin Da Zaka Samu Tallafin Naira ₦50,000 Daga Federal Government

Ga Sabon Shirin Da Zaka Samu Tallafin Naira ₦50,000 Daga Federal Government

Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com

Hukumar NDDC tana daukar nauyin shirin horar da matasa na 1yrs ga matasa masu barin sch tsakanin shekaru 25 – 40 da mutanen da ba su da abinci. Wadanda suka yi nasara sun tsaya suna karbar N50,000.00 duk wata.

Wannan shirin de ana bada tallafin Naira 50,000 ga wadanda suke yankin naija delta, wato kungiyar Naija Delta Developement Commissio itace ta dauki nawin raba wannan tallafin 50k din, dan haka idan kana yankin naija delta zaka iya cikawa domin ka samu. Ko dama baka yankin kayi kokari ka cika domin ba asan inda rabo yakeba.

Idan a nan Arewa kake ma za ka iya cikewa wajen saka bayanai sai ka yi amfani da State da kuma Local government da ke yankin Naija Delta.

YADDA ZA KU NEMI WANNAN TALLAFIN

Mai sha’awar cike wannan Tallafin ya shiga rubutun da ke nan ƙasa ya yi apply

Apply Now

Allah Ya yi jagora

 

Post Comment