×

Yadda Za Ku Yi Wa Kasuwancinku Smedan Certificate/ TIN Number Certificate A Kyauta

Yadda Za Ku Yi Wa Kasuwancinku Smedan Certificate/ TIN Number Certificate A Kyauta

Yadda Za Ku Yi Wa Kasuwancinku Smedan Certificate/ TIN Number Certificate domin samun tallafi daga gwamnatin tarayya…

Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Tastewo.Com

A lokuta da dama gwamnatin Jiha ko gwamnatin tarayya takan kirkiri wasu tsare-tsare domin taimaka al’umma ta fuskar kasuwancinsu, sai dai kuma gwamnati takan bukaci wannan takarda. Amma saboda rashinta sai ka ga kalilan ne za su amfana da tallafin. Ko a kwanakin baya  gwamnati ta fitar da wani tsari na taimakawa al’umma mai suna “Survival Fund”, amma saboda rashin wannan kalilan ne suka amfana da tallafin.

Hakan ta sa wannan website namu mai albarka Kabasto.Com ta samu muku hanyar da za ku yi wannan certificate na SMEDAN da TIN NUMBER da wayarka cikin sauki. Ku zabi wanda kuke so ku mallaka a nan ƙasa ku shiga, idan kuma duk biyun kake so idan ka shiga daya ka gama sai ka dawo ka shiga na biyun. Ga su kamar haka

  1. Yadda Za Ka Mallaki Smedan Certificate

  2. Yadda Za Ka Mallaki TIN Number Certificate

Allah Ya yi jagora

Post Comment