×

Yadda Za Yi Apply Na Tallafin Koyar Da Sana’u Da Bada Jari Daga Federal Government

Yadda Za Yi Apply Na Tallafin Koyar Da Sana’u Da Bada Jari Daga Federal Government

Da farko dai za ku shiga link ɗin nan https://supa.itf.gov.ng/ bayan ya buɗe daga ƙasa za ku ga inda aka rubuta Register sai ku shiga.

A nan ne za ku ga sana’o’in da za su koyar cikin wannan shiri, sai zaɓi wadda kake so ka taɓa select, ka taba select daga ƙasa zai nona ma inda aka rubuta Create Account

Bayan ka shiga inda aka rubuta Create Account za su ba kamar saka bayanka da hotonka za ka ga inda aka rubuta next sai ka shiga.

A nan ne zau ba damar ƙarasa cike wannan shiri na koyar da sana’u. Ga shafin nasu a nan  https://supa.itf.gov.ng/

Allah Ya yi jagora.

Post Comment