Muhimmiyar Sanarwa Ga Wadanda Suka Nemi Tallafin NYIF
Muhimmiyar Sanarwa Ga Wadanda Suka Nemi Tallafin NYIF
Kamar yadda kuka sani tun kwanakin baya hukumar bayar da tallafi wa matasa NYIF bisa sahalewar gwamnatin tarayya ta bude shafinta, kana ta bada damar neman wannan tallafi na bashi
Ga wadanda ba su cike ba su biyo mu zuwa karshen rubutun nan za su ga link na Apply
Waɗanda ba su nemi wannan tallafi na NYIF ba su shiga nan ƙasa su yi Apply Apply Now
A lokacin mutane sun cike, wanda daga baya aka turo sako ga wasu suka yi verify nasu ta cikin dashboard, har ma suka sa bayanansu na banki. Sai dai a yanzu dashboard na kowa yana bada matsaloli wanda dole sai an jira
✍️ MASU upload a deshboad nasu Sujira ayi varify nasu
✍️Masu varify a deshboad nasu sujira ayi approved nasu
✍️ Wayenda suka ga approved a deshboad nasu sujira biyan kudi In anfara
✍️Wayenda suka samu rejected a deshboad nasu anriga anciresu
AKWAI MATSALOLIN DAYAWA DAGA MASU ANFANA
1 Masu kuskure wajen cikewa Kuma anyi musu varify
2 masu matsalar rashin hawan BVN
3 masu matsalar rashin zuwa otp in sunyi forgot password don shiga deshboad da sauran matsaloli.
TAMBIHI
- Hukumar ta sanar da cewa, Babu wani Dama na gyara har sai Anfara shirin kaddamar da Shirin a watan September dazamu shiga
- ba lokaci daya zaa gamaba zaa
- shafe watannim18 ana gudanarwa
- Lokaci zuwa lokaci Masu uploaded zasu koma varify
- daganam Kuma sai approved ko kuma rejected
- Sabida haka dun Wanda akayi approved nasa kuma baida matsala Har na account number Sune farko rukuni na Biya
- masu matsaloli Kuma a deshboad ajira kafun karshen September aji daga hukumar fasaha
Waɗanda ba su nemi wannan tallafi na NYIF ba su shiga nan ƙasa su yi Apply Apply Now
Allah Ya taimaka
Post Comment