Har Yanzu Ana Cike Tallafin NYIF Karo Na Biyu Ga Wadanda Ba Su Cike Ba
Har Yanzu Ana Cike Tallafin NYIF Karo Na Biyu Ga Wadanda Ba Su Cike Ba
Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.com
Kamar de yadda kuka sani shirin NYIF wato Nigerian Youth Investiment Fund, Shiri ne da gwamnati ta shirya shi domin bayar da tallafin bashi ga matasan Nigeria domin su dogara da kansu.
A yanzu haka hukumar ta sanar da cewa, ta buɗe shafin nata a karo na biyu domin ba wa matasa wannan bashi na Nyif domin dogaro da kai.
Kamar yadda hukumar ta ba wa matasa wannan bashi a shekarar 2020 da 2023 to a yanzu ma haka cikin wannan shekara ta 2024 ta shirya tsaf domin bada wannan tallafin bashi ga masu sha’awa.
YADDA ZA KU NEMI SABON BASHI NYIF
Ga masu sha’awar cike wannan tallafin bashi na NYIF su shiga rubutun da ke nan ƙasa su yi apply
Apply Now
Allah Ya yi jagora.
Post Comment